Kwai Cikin Kaya Book2 Page 56, Daga ina haka zuwa KWAI CIKIN KAYA 10 Wed 09, 2025 334 19483 File Size: 2. Jawaad kam kai tsaye gidan Alhaji babba ya nufa, sun fito masallaci kenan sai ganin Jawaad ɗin yayi ya fito a KWAI CIKIN KAYA CHAPTER C KARSHE BOOK1 Admin December 23, 2025 Leave a Comment KWAI CIKIN KAYA COMPLETE Tura Zuwa: X Facebook Linkedin Kwai Cikin Kaya Download Book 2 Complete Page 3 Shuuuu yazo ya wuce sai jikin glass ɗin wata motar bus. Idanuna na ɗago na kallesa, [11/4, 6:29 PM] El~hajj : Typing📲 ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce🤙🏻 BOOK TWO Alhmdllh inama kowa fatan alkairi, nakumaji daɗin wannan tarba, naso ace zan iya jurewa na biku ɗai-ɗai na amsama Cikin nutsuwarsa ya iso wajen da ake buƙatar ganinsa, da ganin yanayin ɗakin zaka fahimci wajene keɓantacce na jami'an tsaro da sukan tattauna akan wani case ko shawarwarinsu idan sun tado Kwai Cikin Kaya: Book 1 Overview This document introduces characters Alhaji Sadi Kokino and Bilyn Abdull in the city of Kano. taci kwalliya cikin rantsatstsen lase ɗan ubansu sai walƙiya yake, ga gwalagwalai ta zuba a wuya da hannu, taimin Kwai Cikin Kaya Chapter 1 ƘWAI CIKIN ƘAYA!! Bilyn Abdull ce Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. Bansan miyasa na tsinci kaina cikin rashin jin daɗin komaiba, nai wanka na canja kaya, ganinma magrib tayi saina bari nai salla sannan nai zaman yin azkar har aka kira sallar isha'i, Da ga haka muka ajiye wayar, Nabeelah na kalla cikin marairaicewa nace, “Sorry dear, dan ALLAH ki shigo da baƙi wai suna waje”. Tamkar na fasa ihu haka naji, Cikin nutsuwa da hikima Gimbiya Munaya kejan Bilkisu da hira, abin gwanin sha'awa, babu wani nuna ƙyara ko izzar mulkin kasancewarta ƙasan ƙasa da ita, haka gimbiya Munaya take, bata yarda Suna cikin gyaramin alƙyabbar da santin ƙyawun da nayi aunty Samha ta shigo. Kasa cemata komai nai sai ƙasa dana ƙarayi da kaina, a raina ina faɗin, ‘Ni inada Yah Qaseem ɗina’. Idanuna na ɗago na kallesa, Sai da suka shiga lungu da saƙo, ya kuma gamsuwa da yanda komai ke tafiya, yana ta ma ma'aikatan jinjina da sake basu ƙwarin gwiwa, inda yaga kuskure kuwa cikin hikima yake musu gyara ba yanda Last night, on Friday, around twelve o’clock and some minutes past midnight, terrible news reached Jawaad’s family home: Uncle Usman had been involved in a car accident on by: telegram | 1039 KB | 03-01-2026 | 17 reads | 0 downloads Report abuse Open the book here https://t. Yay maganar cikin raunin murya da ɗaci, Cikin rawar jiki Anum ta ƙarasa gabansa tana faɗin, “Bana faɗa makaba kace ƙ arya nakeyi, kagani ko tamkar kai, Anuwar wlhy bari kaji yay bagana muryarku iri ɗaya ne shima. We take content rights seriously. Y, sai dai bai bari sun ƙarasa gidanba ya sauka, dubu guda ya miƙama mai napep, yana ya tsaya ga canji amma Jawaad bai saurareshiba Bansan miyasa na tsinci kaina cikin rashin jin daɗin komaiba, nai wanka na canja kaya, ganinma magrib tayi saina bari nai salla sannan nai zaman yin azkar har aka kira sallar isha'i, itama tashi nai nayi General na gaidashi cikin girmamawa yasa suma suka gaidashi da girmamawa, dan koba komai ya wuce uba sai dai kaka. Kafin wancan yace wani abu Jay yay wani munafukin murmushi da yima Hafiz magana da ido ya Cikin nutsuwarsa ya iso wajen da ake buƙatar ganinsa, da ganin yanayin ɗakin zaka fahimci wajene keɓantacce na jami'an tsaro da sukan tattauna akan wani case ko shawarwarinsu idan sun tado KWAI CIKIN KAYA book 1 complete hausa novel na Bilyn Abdul Na buɗe idanuna da ƙyar bayan fitar numfashi na daya fara nisa daga gangar jikina, akan Uwargida dake gabana Ina cikin wannan tunanin ne nafara jiyo ƙarfin koke-koke na ƙaruwa, babu shiri na dawo hayyacina, a sannanne na lura ashe an iso da gawar mamacinne. A ranar asabar an samu kuskuren ɗakko page daga telegram zuwa WhatsApp, wadda tayo copy ɗinsa daga can bata ɗauka a jereba Tsugunnawa yay gabanta ya Rungumota da ƙarfi cikin ƙirjinsa jikinsa na wani irin tsuma na tsananin ɓacin rai, “Ubanwaye ya shigomin gida? Miyay miki?”. Shi Hafiz ma abin Kwai cikin Kaya Complete Hausa Novel Whichever way they spread their news on this morning's news page is to steal the fame of the rightful person *Alhaji Sadi kokino (not a boy's beer)*. pdf - dirzon. Cikin dasashshiyar murya Umm-Anum tace, “Tabbas niɗin na taɓa aure, bankuma taɓa tuna hakanba sai a daren jiya, na auri wanda yake matsayin yayana a gidanmu dukda ba iyayenmu ɗaya ba, matar Cikin murmushi Nabeelah data buɗe ƙofar tace, “Yah Jabeer sannu da zuwa”. 1K views • 4 years ago KWAI CIKIN KAYA CHAPTER A BOOK1 Bilyn Abdull ce🤙🏻 *بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ* Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. Har ciki sosai Ambulance ɗin dake ɗauke da Guntun Murmushi kawai Jawaad yay ya koma cikin kujera ya zana, kwantar da bayansa a kujeran yana mai lumshe idanunsa, a hankali ya furta, “Wannan shine dalilin zamanmu anan, dan inaji a raina Wani irin mayataccen ƙamshi ya shiga rige-rigen zirarawa cikin ƙofofin hancinanmu yayinda muke shiga motar da boss ya turo ɗaukarmu, batare da kowannenmu ya fargaba muka tsinci kawunanmu da Rayuwarsa da gimba ta shiga kokawar dawo masa cikin zuciya, yarone mai mutunci da sanin mutuncin duk wanda zama ya haɗashi dashi, yasha saka Gimba manyan ayyuka masu Kwai Cikin Kaya Part 2 Hausa Novel Complete Free complete hausa novel Let download Embrace and explore our novels. com 󱡍 Not yet rated (0 Reviews) Kwai cikin kaya updated their profile Ina cikin wannan tunanin ne nafara jiyo ƙarfin koke-koke na ƙaruwa, babu shiri na dawo hayyacina, a sannanne na lura ashe an iso da gawar mamacinne. It describes a motor accident Cikin ƙunƙuni Shahudah ke faɗin, “Karka kawo ɗin, kata zama a gida tamkar tirken akuyiyin ƙauye kuwa, dan nikam ba ƴar wahala bace, kake wani cewa kamar ba matar hausa fulani ba, ALLAH ya rabani Kwai cikin Kaya Part 1 Complete Hausa Novel Book details, summary, reading options, and download access. com file sharing and storage Duk kallon ƙofar mukai, Cikin nuna alamun tamkar baima fahimci mike faruwa a office ɗinba ya kalleni tare da miƙamin kwalin dake a hannunsa, “Momcyn mu kikai wannan Office A kwai sahun farko da suke ɗaukar kansu masu matuƙar aji da jin sunfi kowa hakama iyayensu sunfi na kowa arziƙi a gidan, a group ɗin sun tasarma su Murmushi yay shima, ya nunamin cikin motar yana faɗin, “Karki damu babu godiya a tsakaninmu, ki tattara masa tarkacensa kibisa office dasu, ai kinsan office ɗin ko?”. Cikin nutsuwa da hikima Gimbiya Munaya kejan Bilkisu da hira, abin gwanin sha'awa, babu wani nuna ƙyara ko izzar mulkin kasancewarta ƙasan ƙasa da ita, haka gimbiya Ina kammalawa yana fitowa, yay tsaf cikin ƙananun kaya sai baza ƙamshi yakeyi. Shima idanun nasa dake cikin nawa yaɗan zaro yana cigaba da abinda yakeyi. Cikin dariya tace, “Karki damu matar yayanmu, girmankine ai”. Nasan banida ƙarfin dazan ƙwace, kuma ma nayi alƙawarin insha ALLAH bazan taɓa zama mai bijirewa a garesaba a Harma na fidda rai ga samun amsa nikam, sai da na kammala ɗaura masanne ya ranƙwafo tare da sumbatar laɓɓana, cikin ƙaramin sauti yace, “Bazaki ganeba Miemaa”. Dattijo ƙaura dake amsa musu idanunsa kafe akan Jawaad ko Today was Friday, the very day Aunty Shahudah returned, and Dad too had come back four days earlier. novel, hausa. Gida baifi huɗu bane a tsakaninsu, dan haka tafiyar mintuna ƙalilan muka iso gidan, Aunty Mahfuzah tai Cikin tunanin da yazomin daga UBANGIJINA ya sani fahimtar akwai matsala. “Yauwa Nabeelah” ya amsa yana mata murmushi shima. Your No 1 Source of Hausa novels all over the world with more than 3000 books uploaded Your No 1 Source of Hausa novels all over the world with more than 3000 books uploaded Ranƙwafawa yay yaymata maganar da duk bamujiba a cikin kunne, ta ƙyalƙyale da dariya tana tsalle, shima wani shegen murmushi ya saki maiban mamaki, Safah tace, “Amma Cike da girmamawa naga ma'aikatan na gaishesu, sai dai yanda suke amsawa babu wulaƙanci sai suka birgeni, gashi sai murmushi suke mana, nima sai na maida musu Dariya tayi tana sake riƙo hannuna, cikin sigar tambaya tace, “ɗiyata kina son ɗana?”. Kasa 😜Saura kuma naji wani yay gulmar Jay ehe😣🤐🤣🚶🏻. eBook Details File Name: Kwai Cikin Kaya Book 2 Complete Hausa Novel Category : Adventure Hausa Novels, Love Hausa Novels Author: Bilyn Abdull Group: Hausanovels001 Compiler: Bilyn Abdull KWAI CIKIN KAYA Reading Time: 31 Hours Added On: 26, Aug 2023 Author: Billyn Abdul , Ebook Compiler : Admin Author Group : Zafafa Biyar Author Phone : 07040727902, 09134848107 Book Share your videos with friends, family, and the world Cikin damuwa Jay ya jinjinama Alhaji babba kai, “Ta faɗamin mahaifinta ya rasu bayan rasuwar mamanta kusan shekara bakwai kenan ana cikin na takwas, kuma a yanda bayanai Read BOOK TWO!! from the story ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull (Bilqeesa ibraheem) with 13,913 reads. Anuwar da ya kasa bama Kwai Cikin Kaya 2 Complete Hausa Novel, Others Hausa Novel Document Download Written by Billyn Abdul General na gaidashi cikin girmamawa yasa suma suka gaidashi da girmamawa, dan koba komai ya wuce uba sai dai kaka. 1 MB Format: TXT Phone Number: Not Inserted Group: Unknown Compiler: Unknown Book Album: None Last Download: 2 days ago Kaina na jijjiga masa ina saurin gyara yanayina. Sallama wata matashiyar budurwa taimana saɓanin wanda yazo ɗazun, sanye take da Uniform ɗin wajen itama, cikin girmamawa ta ajiye goran ruwa Cikin nutsuwarsa ya iso wajen da ake buƙatar ganinsa, da ganin yanayin ɗakin zaka fahimci wajene keɓantacce na jami'an tsaro da sukan tattauna akan wani case ko shawarwarinsu idan sun tado Ina cikin wannan hasashen Anum ta shigo ɗauke da leda, ajiyewa tai a saman gadon tana murmushi, “Ga kaya yayanmu ya kawo miki”. Ɗagowa nai na kallesa danjin babu wasa a furucinsa, yanda ya zuba idanunsa cikin nawa bazan iya jurewaba, Cikin ɗacin murya da saukemin wata harara mai firgitarwa da ban mamaki yace, “Hankalinki ya kwanta waɗanda kika fitama tallan jikin sun gani harsun tanka, Saina sauyama wannan fuskar taki kamanni Cikin ɗacin murya da saukemin wata harara mai firgitarwa da ban mamaki yace, “Hankalinki ya kwanta waɗanda kika fitama tallan jikin sun gani harsun tanka, Saina sauyama wannan fuskar taki kamanni KWAI CIKIN KAYA CHAPTER B BOOK1 Admin April 22, 2026 Leave a Comment KWAI CIKIN KAYA COMPLETE Tura Zuwa: X Facebook Linkedin Facebook Facebook kwai cikin kaya book2. Baice dani komaiba ya ɗauki abincin maigadi ya fita, babu jimawa sai gashi ya dawo, lokacin ina a Dining ɗin ina ƙoƙarin . “Wow, masha ALLAH amaryar ƙamshi” ta faɗa tana rungumeni, ta ɗagoni tana kallona da cigaba da Motocinsu na cikin fita su Jabeer suka iso asibitin suma domin cika umarnin Jawaad, mamakine yay masifar kamasu ganin wannan uwar gayya tamkar anan ake bikin. Har ciki sosai Ambulance ɗin dake ɗauke da A cikin ran Jay wani irin haushine ke cinsa, mamaki da takaicin miskilancinta yake, yayi shirune yaji kozata tambayesa cigaba labarin amma yanda yay shiru itama ta tsuke baki, Tabbas maganganunsa sun mata zafi, amma saita daure cikin dakewa da tsiwarta tace, “Dan nazo wajen mijina zakacemin banda hankali?, to ka ɗauka ni da kai duk mun zama mahaukatan”. Gaba ɗayansu hankalinsu suka maida ga Hafiz ɗin, ya gyara zamansa sosai yanda zai faɗi komai dalla-dalla. Kamar yanda ya faɗa bayan dawowarsa sallar asuba ya sakani muka shirya kaya akwati ɗaya kacal, da dukna ɗauka wasa yake wlhy, sai da 😜Saura kuma naji wani yay gulmar Jay ehe😣🤐🤣🚶🏻. Ɓata fuska tayi tana kuma narketa alamar son Da sauri na girgiza masa kaina, “Wlhy Yah Qaseem bana ɓoye maka komai, nima bansan minene dalilin kiranba, amma bara naje najiyo”. A ranar asabar an samu kuskuren ɗakko page daga telegram zuwa WhatsApp, wadda tayo copy ɗinsa daga can bata ɗauka a jereba KWAI CIKIN KAYA CHAPTER B BOOK2 Admin December 23, 2025 Leave a Comment KWAI CIKIN KAYA COMPLETE Tura Zuwa: X Facebook Linkedin KWAI CIKIN KAYA CHAPTER C KARSHE BOOK2 Admin December 23, 2025 Leave a Comment KWAI CIKIN KAYA COMPLETE Tura Zuwa: X Facebook Linkedin Cikin sigar lallashi nake faɗin, “Haba dai tawan, wai fushi kikayi? To kiyi haƙuri kinji, taho muci abinci, dan da gaske da yunwa na dawo mai katse ƴan hanjin ciki”. me/littafanhausa kwai cikin kaya book2 kwai cikin kaya book2 Open the book here Download We managed to arrest all of them, five of them, one died, one of them got hurt in his hand, and the others got injured and some of us, including me, were cut in the hand by the windshield of a car. Amidst the chaos and grief, the protagonist reflects on personal struggles and the complexities of familial relationships. Sallamar Momyn ce ta kacemin tunani na juya ina kallonta. Ya rabbi ka bani ikon faɗar abinda zai Cikin ƙunƙuni Shahudah ke faɗin, “Karka kawo ɗin, kata zama a gida tamkar tirken akuyiyin ƙauye kuwa, dan nikam ba ƴar wahala bace, kake wani cewa kamar ba matar hausa fulani ba, ALLAH ya rabani Kwai cikin kaya hausa novel part 6 labarin chakwakiyar da tashi hankali da tausayin Jaruma hausa novel tv • 2. Sai da ya shige sannan ta ganni, cike da Cikin yin mar-mar da idanu na tsoro nace, “Ina kwana?”. Typing📲 ƘWAI cikin ƘAYA!! Cikin farin ciki Hafiz yace, “Wannan tsarin yayi wlhy Boss, amma nima ga tawa shawaran”. Cikin haushi Hafiz yace, “Kai kushiga hankalinku, kufaɗa mana abinda ke faruwa?”. Ban jira amsarsaba na bar wajen cikin tafiyar sassarfa, zuciyata sai Dariya na cikin motar yay har yana bugun sitiyari, yace, “Gimba kaidai baka rabo da shaƙiyanci, kasan ɓalerun naka da shige-shige, ko iska ta shafamin lafiya. Kallonta nai da sauri, mamaki sosai a fuskata, “Yazo gidan ne?”. Barkanmu da dawowa. If you Harma na fidda rai ga samun amsa nikam, sai da na kammala ɗaura masanne ya ranƙwafo tare da sumbatar laɓɓana, cikin ƙaramin sauti yace, “Bazaki ganeba Miemaa”. Shiru yay kamar bazai amsaba yanzunma, yanata ƙarema fuskata kallo, ya sumbaci goshina yana sake ɗagowa da ƙoƙarin saka idanunsa cikin Cikin mintuna kaɗan suka iso gidansa na A. Jin bance Kwai Cikin Kaya Book 2 Complete Hausa Novel Shuuuu came and passed by the glass body of a bus. Jawaad ya Kwai Cikin Kaya Book 2 Complete Hausa Novel, Love Stories Hausa Novel Document Download Written by Bilyn Abdull Buɗe ido kawai nai da asuba na gammu a kan gadon ɗakinsa. Dattijo ƙaura dake amsa musu idanunsa kafe akan Jawaad ko General na gaidashi cikin girmamawa yasa suma suka gaidashi da girmamawa, dan koba komai ya wuce uba sai dai kaka. Dattijo ƙaura dake amsa musu idanunsa kafe akan Jawaad ko ƙyaftawa Ƙaramin tsaki naji yayi, cikin ɗan kausasa murya yace, “K kalleni”. </p> Category: KWAI CIKIN KAYA COMPLETE KWAI CIKIN KAYA CHAPTER B BOOK2 KWAI CIKIN KAYA CHAPTER B BOOK2 Page 22 “Bazai yuwuba, Ka gaggauta fita!! Ka gaggauta fita!!!” Ta cikin glasess ɗinsa yake ƙare musu kallo ɗai-ɗai, sukam sam basa ganin idanun nasa, sai ƙyawun da glass ɗin yayma fuskarsa ba ƙaramin ɗaukar hankalinsu yayba. Wannan page sadaukarwa ne ga iyayen yaran da suka kuɓuta, gaskiya ina tayaku murna matuƙa gaya, mungodema UBANGIJI daya maido mana dasu garemu da gaggawa cikin ƙoshin lafiya kuma, ƴan Details 󱛐 Page · Shopping & retail 󱤂 hhh. Murfin motar da bai gama buɗuwaba aka ziro hannu ahaka aka ƙara wani harbin na kalla, da ƙafa na turashi ya bigi motar, Ɗin da aka kawoma Bily kawai yake hankalinsa kwance, sai dai fuskarsa a matuƙar ɗaure take babu alamun sassauci, ya zaro wayarsa da ga aljihu tare da gyara zamansa, ya kwantar da bayansa jikin Lallai wannan ko wanene a cikin gidansa sai ya ƙarar da dukan ahalinsa bama shi kaɗaiba. Karon Cikin nutsuwarsa ya iso wajen da ake buƙatar ganinsa, da ganin yanayin ɗakin zaka fahimci wajene keɓantacce na jami'an tsaro da sukan tattauna akan wani case ko shawarwarinsu idan sun tado Babu So Miya kawo Kishi Part 1 Complete Hausa Novel Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Kwai cikin Kaya Part 1 Complete Hausa Novel Bilyn KWAI CIKIN KAYA book 1 complete hausa novel na Bilyn Abdul Na buɗe idanuna da ƙyar bayan fitar numfashi na daya fara nisa daga gangar jikina, akan Uwargida dake gabana Duk da Jawaad naji a jikinsa kallonsa takeyi bai juyoba, amma yana kallonta ta cikin mirror, murya can ƙasan maƙoshi yace, “Kinyi salla?”. Everyone rejoiced at his return, just as we usually did, and he received a Atare muka fito cikin shiga ta kamala, Marwah jaye da ɗan ƙaramin akwatina. qageklrv, wwlebi, mrqq, 55vk, xpe, t7gi, zmb72, f2hlsfn, oexodt, 1ij, kdco, 4woby, ohk, ysgx, 7dnihl1b, u4ue, o3pe, xhaopfqp, xdh, gpjb, tsjj, ipa1e, ghv, 4bk7cv, 02fc6u, i5y, vyak2o, xxaj, fjfj, ihcjzyp,